Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzu gaskiya ta bayyana akan mutuwar umar Hashim

A shekaran jiyane daya daga cikin jaruman kannywood hotunansa sukaita yawo a kafofin sada zumunta inda ake bayyana cewar jarumin ya rasu sakamon Hatsarin Mota dayayi.

Wannan labarin ya matukar tada hankalin mutane Dakuma abokan sana’ar Jarumi Lawan Ahmad kasancewar idan wani Abu yafaru da jarumin kannywood kafin danginsa su sani masana’antar kannywood tana Fara sanin Halinda yake ciki.

Saidai Bayan faruwar wannan lamarin Lawan Ahmad Wanda akafi sani da Umar Hashim yafito yayima mutane Karin haske akan labarin mutuwarsa tareda fadin Dalilin Dayasa mutane suke wallafa labarin karya akansa na çewar ya mutu kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button