Innalillahi Yanxu Rikici ya barke tsakanin Maryam yahaya da Sadiya Haruna akan rashin Maryam yahaya

Idan baku mantaba Maryam Yahaya ta shafe sama da watanni hudu tana fama da matsananciyar rashin lafiyar da aka daina ganinta a kafofin sada zumunta Dakuma wajan daukar sababbin Fina finai.

Bayan Fara samun lafiya da maryam yahaya tafarayi a makon daya wuce jarumar tafara wallafa hotunanta tareda bidiyoyinta a shafukan ta na Instagram da tiktok.

Saidai kasancewar irin yadda Maryam yahaya ta rame sosai yasa sadiya haruna tafito tayi wani Video tareda bawa Maryam yahaya shawara akan tadaina daukar hotuna tareda zuwa wajan Shakatawa ita da kawayenta domin hakan tana tonawa kanta Asiri ne kuma makiyanta Idan Suka ganta zasuyi Farin ciki.

A kwanakin baya wata jarumar kannywood maisuna Hajara Aliyu tafito tabawa Maryam yahaya irin wannan shawarar Amman daga baya saita goge video a shafinta na Instagram inda bamusan dadin jarumar nayin Haka ba. Amman ga cikakken videon abinda sadiya haruna Tafada akan Maryam Yahaya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button