Kalli yadda Adam a zango yashiga Tashin hankali akan wani video da tsohuwar matarsa tasakar

Kamar yadda duk wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan cewa jaruman guda biyu sun taba zama ma’aurata a shekarun baya wato Adam a zango da Maryam ab yola.

Maryam ab yola dai kafin Aurenta da Jarumi Adam a zango tafara fitowa acikin Fina finan Hausa inda tafito acikin wani film dinta na farko maisuna (Nass) na Kamfanin Adam a zango ananne Kowa Yasan wacece Maryam ab yola kasancewar yadda Shirin yasamu karbuwa awajan mutane Dakuma irin kokarin da jarumar tayi.

Bayan Fitar shirin wata Soyayya Mai zafi ta kullu tsakanin Jarumi Adam a zango da Maryam ab yola inda hartakai ga jaruman sun bayyanawa Duniya cewar zasuyi aure.

Haka kuwa cikin ikon Allah aka daura auren Jarumi Adam a zango da Maryam ab yola, inda Bayan Yan wasu lokuta aka samu matsala auren ya mutu hakan ya matukar bawa mutane mamaki domin irin Soyayyar da jaruman suke nunawa kansu kafin suyi aure baikamata ace dagayin aure harsun samu matsala auren ya mutu ba.

Wani abun mamaki bayan rabuwar Adam a zango da Maryam ab yola film din Maryam ab yola na farko bayan tadawo harkar Fina finan Hausa tareda Jarumi Adam a zango tayisa hakan yasa mutane suka shiga cikin rudani matuka.

Domin Kowa yayi tunanin cewar za’a samu rashin jituwa tsakanin Adam a zango da Maryam ab yola saikuma mutane sukaga akasin hakan inda sukaga suncigaba da mu’amalarsu kamar wani Abu baitaba shiga tsakaninsu ba.

Saidai yanzu masoyan Jarumi Adam a zango a kafofin sada zumunta sunata kokarin nunawa jarumin yakamata ya dawo da tsohuwar Matar tasa Maryam ab yola domin suci gaba da Zaman aure.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button