Sabon Rikici ya barke tsakanin Teema Makamashi da Sadiya Haruna akan video Tsaraicin da aka sake

Idan baku mantaba a safiyar yau munkawo muku wani rahoto akan Sadiya Haruna tafito tayi bidiyo akan yadda wata jarumar kannywood tayi iskanci dawani babban mutum a Jahar Maiduguri sannan tadauki video dinsa domin tasamu kudi tawajansa.

Sadiya haruna ta bayyana hakan a shafinta na Instagram, inda take cewar Mutumin yazo shagonta bayan yagama siyan abinda yazo Saya, sannan yace yanaso zaiyi magana da ita shine ya fada Mata gaskiyar abinda ya faru tsakaninsa da wata jarumar kannywood kuma tanamai barazanar indai Bai Bata Kudade ba zatasaki video iskancin dasukayi shida ita.

Wannan Dalilin Yasa sadiya haruna tafito tayi bidiyo tareda cewar tabawa wannan jarumar kannywood awanni ashirin da hudu (24hours) domin ta goge bidiyon dayake wayarta idan ba Haka ba Zata gane kurenta duk da Haka sadiya haruna Bata ambaci sunan jarumar ba Amman tace jarumar tasan kanta.

Ayanzu Kuma jaruma Teema makamashi tafito taredayin wasu maganganu akan abinda sadiya haruna Tafada wannan Dalilin yasa mutane suke ganin cewar tunda har Teema makamashi ta tsargu da kalaman sadiya haruna to tabbas itace jarumar data aikata wannan alfasha. Gadai cikakken videon ku kalla.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button