Wani Matashi zai Kashe Kansa akan Soyayyar Momee Gombe

Ance Soyayya makauniyace domin wannan labarin yasa mutane suna tunanin saurayin daya bayyana Soyayyar sa da Momee Gombe a matsayin Wanda bashida cikakken hankali

Wannan alamari dai ya matukar daurewa mutane Kai domin ba’a Saba ganin irin hakan tana faruwa ba, kasancewar jarumai sukan samu masoya iri dabañ daban Amman hakan Bata taba faruwa acikin masana’antar kannywood ba.

Idan baku mantaba a shekarar data gabata ma wani matashi yataso tundaga Jahar yobe izuwa garin Kano domin ganin jaruma Maryam yahaya saidai akasamu akasi inda wannan matashi baihadu da jarumar ba, wannan nedai yayi sanadiyyar da matashin ya yanke dayen hukunci inda yasha fiya fiya maganin Kashe bera.

Hakan ta taba faruwa da Ali jita inda shima wani matashi yataso tundaga nisan Duniya yazo garin Kano domin ya hadu da mawakin. Inda cikin ikon ubangiji ya hadu da Ali jita harsunyi hotuna tare.

Inda anan take saurayin ya Fadi Kasa warwas wannan Dalilin yasa mutanen dasuke gefensa Suka rugo da gudu domin ganin abinda zaifaru, inda zuwansu keda wuya sukaga kwalbar fiya fiya akusa da saurayin nantake dai aka daukesa izuwa asibiti domin ceto Rayuwarsa.

Ayau Kuma gawani makamancin irin abinda yafaru da Maryam Yahaya yafaru da jaruma Momee Gombe, saidai izuwa yanzu Momee Gombe Bata fito tayi wata magana akan wannan saurayin dayayi ikirarin Kashe Kan nasaba.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button