Wata sabuwa Kalli Gidan Maryam waziri (Laila Labarina) ya girgiza kannywood

Maryam waziri jarumace acikin masana’antar kannywood Wanda tafara samun daukaka sanadiyyar Shirin labarina Mai dogon zango Wanda ya Fara zuwa a tashar arewa24 a shekarar 2020.

Maryam waziri acikin wata Hira da akayi da ita ta bayyana yadda akayi tashiga harkar Fina finan Hausa, asalinta Yar garin Gombe ce tayi primary da secondary a garin Gombe, Haka zalika tayi karatun degree Nata a Unimaid wato University of maiduguri.

Maryam waziri ta auri shahararren tsohon Dan wasan kallon Kadan najeriya Tijjani babangida, anyi auren cikin sirri domin ranar daurin auren jarumar ne abokan sana’arta darakta Mal Aminu Saira ya Fara wallafa hotunan auren nata.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button