Abinda jaruma Fati Washa tafadawa Ali Nuhu ya matukar girgiza kannywood Ashe Haka jarumar take Dama

Kamar yadda Kuka sani jaruman kannywood sukan Kai ziyara kasashe lokaci lokaci a duk karshen shekara inda a waccar shekarar data gabata wato 2020 munga jarumai kamarsu Hafsat Idris, Hadiza Gabon, Rahama Sadau, Fati Washa da sauransu.

Saidai a wannan Karan Jarumi sarki Ali Nuhu yakai wata ziyara birnin London inda jarumin ya wallafa hotunansa a shafinsa na Instagram tareda Sanya wani karamin video lokacin Yana yawon Shakatawa acikin birnin London.

Saidai Bayan sarki Ali Nuhu ya wallafa wannan hotuna Fati Washa tazo kasan hoton inda tadanyi wani tsokaci Wanda mutane sukasha mamakin wannan tsokacin da jarumar tayi kamar yadda zakuji acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button