Kalli video Sabuwar wakar Hannafi Rabilu Musa Ibro da Aysher Humairah Dan Marigayi Ibro

Hannafi Rabilu Musa Ibro sabon Jarumi ne acikin masana’antar kannywood kasancewar Bai Dade dashiga harkar Fina finan Hausa ba, ga Wanda Basu sansaba to Dan Marigayi Rabilu Musa Ibro ne.

Cikin wata zantawa da akayi da Hannafi Rabilu Musa Ibro ya bayyana dalilinsa nashigar harkar Fina finan Hausa kamar yadda mutane Suka bukaci.

Anan wata sabuwar wakar Hannafi Rabilu Musa Ibro ce wanda yafito acikinta, wannan Waka dai wakar barkwancice domin Dan Marigayin ya bayyana yanaso ya gaji irin abinda mahaifinsa yakeyi nasaka masoya Dariya wato(bangaren nishadi).

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button