Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina) Akaron farko Ya bayyana video Matarsa acikin Mota suna Shan Soyayya

Jarumin Shirya Fina finan Hausa Nuhu Abdullahi Wanda ake Kira da Mahmud ayanzu acikin Shirin labarina shiri Mai dogon zango Dake zuwa tashar arewa24 duk Ranar juma’a da misalin karfe 9:00pm na dare.

Nuhu Abdullahi Wanda yakara samun daukaka sosai a masana’antar kannywood sakamon Shirin labarina inda ya taka babbar rawa acikin Shirin sosai da sosai.

Nuhu Abdullahi dai yayi aure watannin baya dasuka wuce, saidai ba’a taba ganin yayi hoto da matarsa kokuma yayi video da matarsa ya wallafa a shafin sada zumunta ba kamar yadda sauran jarumai sukeyin hakan. Gadai cikakken videon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button