Rigima akan fidda video Tsaraici tsakanin Teema Makamashi da Sadiya Haruna innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Tabbas yakamata manya acikin masana’antar kannywood su tsaya tsayin daka domin ganin an tabbatar wasu abubuwan basa faruwa acikin masana’antar domin hakan Yana zubar da kima da mutuncin manyan jaruman kannywood.

Innalillahi akwai wasu abubuwa da mutane sukan fada akan manya manyan Yan siyasar kasarnan Dakuma jarumai na Fina finai kasar akan irin aikata wasu Abubuwa Wanda Basu daceba.

A jiyane sadiya haruna tasaki wani video cikin fushi a shafinta na Instagram inda take fadin cewar akwai wani babban mutum a Maiduguri dayayi iskanci da wata jarumar kannywood harta dauki video sa lokacin Suna iskancin domin taci Masa mutunci tanemi makudan kudade awajansa.

Cikin Video Nata ta bayyana cewar Mutumin yazo shagonta a garin Maiduguri domin ya saya Abu, bayan yagama Sayan abinda zaisaya dai akwai wasu Mata abakin kofar shagon suna jiransa yafita domin su samu damar Shiga sabida babban mutum ne.

Sai sadiya haruna tacemai Yan matan dasuke Tsaye abakin shagon suna jiransa domin yafita su shigo zasuyi sayayya, a wannan lokacin ya fadama sadiya haruna cewar yanason yayi magana da ita akan wata matsala datake damunsa.

Haka zalika Bayan sakin video da Sadiya haruna tayi, Teema makamashi tafito tana maganganun dasuka nuna alamun Kare kanta Wanda Bata back sunan sadiya haruna ba aciki. Gadai cikakken videon domin kugani da idonku.

Ga video

Allah ubangiji yaci gaba da tsaremu daga aikata aikin Dana sani Amin.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button