Shigar fidda tsaraici bana damuwa Akan zagin da mutane sukemun Akan shigar danakeyi sabuwar Salma Kwanacasa’in

Tabbas Wannan alamari yazo da sabon salo kasancewar abubuwan da mutane dangane da wasu hotunan tsaraicin sabuwar jarumar data maye gurbin Salma tacikin Shirin Kwanacasa’in.

Biyo bayan hotunan sabuwar jaruma mufeedah Wanda tafito a matsayin Salma acikin Shirin Kwanacasa’in Suka Bayyana a shafukan sada zumunta Wanda har wasu suke tunanin jarumar ba cikakkiyar musulma bace sun janyo Mata cece kuce.

Ganin hotunan tsaraicin mufeedah yasa mutane sunfara bayyana cewar tabbas Rahama Sadau da safara tacikin Shirin Kwanacasa’in nasu iskancin baikai na wannan sabuwar jarumar ba.

Idan baku mantaba a shekarun baya biyo Bayan wani bidiyon sirri na tsaraicin safara’u tacikin Shirin Kwanacasa’in yasa aka dakatar da ita daga cikin Shirin tareda sauyata dawata jaruma tadaban.

Haka zalika jaruma Rahama Sadau itama an dakatar da ita a masana’antar kannywood sakamon shigar banzar datayi Wanda hakan ya fidda tsaraicinta, inda wani makiyin musulunci yayi batanci ga Annabi Muhammad akasan hoton jarumar.

Wannan Dalilin yasa hukumar Shirya Fina finan Hausa ta dakatar da jarumar. Saidai tun bayan bayyanar wasu hotunan mufeedah Wanda ta maye gurbin Salma acikin Shirin Kwanacasa’in mutane suke bayyana ra’ayinsu inda suke fadin cewar gwanda Rahama Sadau da safara’u Akan wannan sabuwar jarumar.

Saidai mutane sunfara bayyana ra’ayinsu inda suke fadin gaskiya yakamata hukumar Shirya Fina finan Hausa ta dakatar da sabuwar jaruma mufeedah kasancewar irin hotunan tsaraicin datayi Wanda sun sabawa addinin musulunci Dakuma aladar bahaushe.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button