Wallahi kije kiyi Aure Maryam Yahaya kafin Allah ya Kara daura Miki wani rashin lafiyar cewar Kamal k fresh

Idan baku mantaba munkawo muku rahotanni akan dangane da Rashin lafiyar jaruma Maryam yahaya, inda jarumar ta Dade tana fama da matsananciyar jinya.

Tabbas jaruma Maryam Yahaya Tasha wahala domin duk Wanda yaga hotunan jarumar yadda ta rame alamu sun nuna irin wahalar jinyar datayi.

Saidai Bayan tafara samun lafiya Maryam yahaya Tafara wallafa wasu hotunanta tareda bidiyo a shafinta na tiktok Wanda hakan baiyima wasu abokan sana’arta da masoyanta Dadi ba kasancewar haryanzu akwai bukatar tabari takara samun lafiya kafin taci gaba da wallafa hotunanta.

Inda wani matashi maisuna Kamal k fresh yafito ya bayyana gaskiyar magana Akan jarumar tareda Bata shawara ta gaskiya kamar yadda zakuji acikin bidiyon nasa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button