Labarin mutuwar Naziru Sarkin Waka ya girgiza kannywood innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Fitaccen jarumin kannywood Kuma mawaki naziru sarkin Wanda ya shahara awajan rera wakokin dasuka shafi na siyasa Dakuma sarauta.

A safiyar yau litinin wani labarin mutuwar mawaki naziru sarkin Waka yaketa yawo a kafofin sada zumunta inda ake bayyana cewar Allah yayiwa mawakin rasuwa sakamakon Hatsarin Mota dayayi.

Saidai ayau din naziru Sarkin Waka yafito ya karyata labarin mutuwar tasa tareda fadin cewar yanan acikin koshin lafiya Kuma idan lokacinsa yayi Dole zai mutu Dan Haka makiyansa su kwantar da hankalinsu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button