Nikadai nasan irin wahalar Danasha a Aurenmu da Sani Danja cewar Mansurah isah

Idan baku mantaba a watannin baya munkawo muku rahoton rabuwar auren Mansurah isah da sani Danja, wanda ita kanta Mansurah itace ta wallafa a shafinta na Instagram cewar Babu aure tsakaninta da sani Danja.

Fitacciyar jarumar kannywood Kuma producer ayanzu mansura isah ta bayyana cewar ita kadai tasan wahalar datasha a aurenta da sani Musa Danja, Kuma rabuwarsu dashi bayana nuna cewar sun zama makiyan juna bane.

Jarumar tayi wannan karin haskene ga masoyanta Kan yadda suke turo Mata sakonnin cewar yakamata su sasanta ita da mijinta wato sani Musa Danja. Gadai cikakken videon ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button