Rahama Sadau ta bayyana cewar akwai Masuyi Hassada akan fitowarta a Indian Film maisuna khuda hafizz

Fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau ta bayyana cewar Allah yacika Mata burinta nason taga tafara fitowa acikin Fina finan India.

Rahama Sadau Wanda a waccar shekarar aka dakatar da ita daga fitowa acikin fina finan Hausa, sakamakon wata shiga datayi Wanda ya nuna tsaraicinta inda wani makiyin addinin musulunci yayi batanci akasan hoton shigar banzar da jarumar tayi.

Wannan Dalilin Yasa kannywood Suka dakatar da jarumar, Bayan dakatar d ita Rahama Sadau Takoma fitowa acikin Fina finan kudancin najeriya duk Dama tuncan tana fitowa acikinsu.

Saikuma wasu hotuna da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram inda take fadin Allah yacika Mata burinta na samun damar fitowa acikin daya daga cikin Fina finan kasar India wato bangaren (Bollywood). Gadai cikakken videon

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button