Yanxu Gaskiya ta bayyana akan Hatsarin da Jarumi Lawan Ahmad (Umar Hashim) yayi innalillahi

Fitaccen jarumin kannywood lawan Ahmad Wanda mutane sukafi kiransa sa Umar Hashim yanzu sakamon shirim izzar so Mai farinji masoyansa sunshiga cikin rudani sakamakon labarin Mutuwarsa da akaita wallafa a shafin sada zumunta.

Acikin wannan makonne dai labarin Hatsarin Lawan Ahmad yayita yawo inda ake ganin hoton jarumin tareda na wata Mota an hada hoton ana cewa jaruminne yayi hatsari.

Saidai Bayan faruwar wannan lamarin Lawan Ahmad yafito yayi wata magana a shafinsa na Instagram inda wannan magana itace gaskiyar abinda ya faru da jarumin kamar yadda zakuji daga bakinsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button