Yanxu Gaskiya ta bayyana akan mutuwar Naziru Sarkin Waka
Fitaccen mawakin arewacin najeriya naziru sarkin Waka yashiga halin damuwa dangane dawani rahoto dayake yawo a kafofin sada zumunta cewar ya mutu.
Mawaki naziru sarkin waka ya wallafa wani hoto a shafinta na inda a hoton akaga wata Mota tareda hoton naziru Sarkin Waka Akan cewar mawakin yayi hatsari Allah yamai rasuwa.
Inda wannan labarin ya tashi hankulan masoyan mawaki naziru sarkin Waka inda masoyansa sukaita kiransa a waya domin Jin gaskiyar labarin gameda mutuwarsa.

Bayan wallafa hoton Dake nuna cewar naziru Sarkin Waka ya mutu abokan sana’ar jarumin sunzo kasan hoton tareda nuna alamu na mamaki Akan yadda mutane suke wallafa labarin karya gameda jaruman kannywood.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.