Kungiyar Jama’atul Nasril Islam tabawa Adam a zango babban Mukami
Fitaccen mawaki Kuma shahararren Dan film Jarumi Adam a zango yasamu babban Mukami daga kungiyar Jama’atul Nasril Islam.
Jarumi Adam a zango Wanda Yana daya daga cikin manyan jarumai abin koyi acikin masana’antar kannywood kasancewar irin gudunmawar daya bayar. Haka zalika a shekarun baya Adam a zango ya taba daukar nauyin ya’ya Marayu guda arba’in yabiya musu kudin makaranta.
An bayyana cewar wata wakar Jarumi Adam a zango dayayi itace takeda nasaba wajan bashi wannan lambar girma da kungiyar Jama’atul Nasril tayi. Ga cikakken videon yadda wakar take.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.