Sani Garba Sk yacika kwana goma Sha uku (13) da rasuwa Allah ubangiji yaji Kansa da Rahama
Akwana a tashi yau kwana goma Sha uku Kenan da rasuwar daya daga cikin jaruman kannywood Kuma mawakin wakokin Yabon Annabi muhammad s.a.w
Innalillahi akwana atashi yau fitaccen jarumin kannywood rasuwa sani Garba Sk yacika kwana bakwai da rasuwa, marigayin ya rasu ranar laraba da yamma.
Kafin rasuwar marigayin yayi fama da matsanancin rashin lafiyar ciwon sugar Dakuma ciwon hanta Wanda hartakai jarumin daga karshe an kwantar dashi a asibiti domin ciwon yayi tsanani.
Mutuwar sani Garba Sk tana daya daga cikin mutuwar data girgiza masana’antar kannywood, inda haryanzu jarumai suna jimamin mutuwar abokin sana’artasu.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.