Tabbas abinda Ali Nuhu ya fada akan Matarsa yabawa Kowa mamaki

Fitaccen jarumin kannywood Kuma sarki Ali Nuhu ya bayyana wasu abubuwa gameda da matarsa Wanda hakan ya matukar birge mutane.

A yaune Mai dakin Jarumi Ali Nuhu take murnar zagayowar ranar haihuwarta, inda sarki Ali Nuhu ya wallafa hotunan Matar tasa a shafinsa na Instagram tareda yin wasu kalamai na Soyayya da kalamai na jinjina ga Matar tasa.

Maimuna Ali Nuhu takasance da sarki Ali Nuhu tsawon shekara ashirin suna Zaman Aure, inda wasu daga cikin jaruman kannywood suke kiranta da uwar Kowa kasancewar yadda take girmama mutane tareda mutunta Kowa acikin kannywood.

Bayan wallafa hotunan Matar tasa sarki Ali Nuhu wasu daga cikin jaruman kannywood sun Taya Matar sarki Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarta a kasan hoton dayaska a shafinsa na Instagram.

Jaruman Kannywood da dama sun Taya Matar sarki Ali Nuhu murnar birthday Nata irinsu Saratu Daso, Yakubu Muhammad, producer Abubakar Bashir maishadda, chizo 1 Germany da sauran jaruman kannywood.

Muma daga shafin Arewajoint Muna taya Mai dakin sarki Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarta Allah ya Karo shekaru masu albarka.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button