Wallahi Maryam yahaya kishiga hankalinki ki koma ga Allah Sadiya Haruna da Hafsat Idris

Sadiya Haruna tafito fili batareda tsoro ba kamar yadda ta bayyana acikin video cewar tafitone domin tabawa jaruma Maryam yahaya shawara akan cewar tadaina yin videos Dakuma hotuna ta hakura saita samu lafiya.

Sadiya Haruna ta bayyana cewar ance Mata Maryam yahaya batada kunya Amman ita Bata yadda da hakan ba domin Maryam yahaya Bata tabayi Mata rashin kunya ba.

Ta bayyana cewar tana Ƙaunar Maryam yahaya shiyasa tafito yanzu tafada Mata gaskiyar abinda zai amfaneta acikin rayuwarta.

A gefe guda Kuma sadiya haruna ta janyo hankalin jarumar kannywood hafsat Idris akan cewar yakamata tayiwa jarumar tiktok wato suddenly nasiha akan abubuwan datakeyi Wanda Basu daceba a shafin tiktok.

Duk Wanda yake bibiyar shafin tiktok zaiga acikin wannan Makon wani video suddenly Yana yawo inda taje gidan abokiyar fadan Nata tayi rashin sa’a akayi Mata dukan tsiya acan. Gadai cikakken video.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button