Wani sabon rikici akan video tsaraici yasake barkewa tsakanin Teemah makamashi, Sadiya Haruna da Muneerat Abdulsalam
Kamar yadda muka kawo muku yadda Rikici ya barke tsakanin sadiya haruna da Teema Makamashi akan wani video tsaraici da Sadiya Haruna tace wani babban mutum a Maiduguri yazo yasameta dashi.
Mutumin ya bayyanawa sadiya Haruna yadda sukai aika aikai shida wata jaruma inda tayimai video baisani ba, harta Fara barazanar Zata tonamai Asiri indai har Bai Bata kudi ba.
Tsohuwar jarumar kannywood Fati slow da Muneerat Abdulsalam sunshiga rikicin inda sukayima sadiya Haruna wankin babban bargo acikin wani video dasuka sake kamar yadda zaku gani.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.