Yanzu Adam a zango yayiwa tsohuwar matarsa Maryam ab yola wata magana data girgiza kannywood

Kamar yadda Kuka sani Jarumi Adam a zango ya taba auren tsohuwar jarumar kannywood Maryam ab yola kasancewar yanzu tabar harkar Fina finan Hausa kamar yadda ta bayyana a shekarar data gabata.

Rahotanni sun bayyana cewar akwai jitajita cewar Adam a zango Yana Shirin dawo da tsohuwar Matar tasa har mutane suna tunanin wannan Dalilin ne yasa jarumar tafito Tace tabar harkar Fina finan Hausa.

Saidai wata magana da Jarumi Adam a zango yayi yakara tabbatar da gaskiyar komawar tsohuwar matarsa kokuma rashin komawar tsohuwar Matar tasa kamar yadda zakuji a wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button