A Karon farko jaruma Hafsat Idris tafara wakar yabon Annabi Muhammad s.a.w

Daya daga cikin fitattun jarumai Mata acikin masana’antar kannywood Hafsat Idris tashiga sahun Mata masoya wakokin Yabon Annabi Muhammad s.a.w.

Cikin wani bidiyo inda akaga jarumar tana rera wata kasida tareda sunkuyar dakanta yayin datake rera qasidar Wanda hakan Yana nuna alamun shaukin Soyayyar Annabi Muhammad s.a.w ne yasaka ta sunkuyar dakan Nata har Kasa domin girmamawa.

Jaruma Hafsat Idris itace jaruma ta farko lokacin dazatayi bikin Bude sabon gidanta ta gayyaci shehi Mai tajul’izz domin yazo yayi qasidun Annabi Muhammad domin tayata murnar kammala sabon gidanta data giñasa.

Tundai bayan bayyanar bidiyon jaruma Hafsat Idris tana yabon Annabi masoyan jarumar sun matukar nuna Farin cikinsu Kan irin hanyar da tauraruwar tasu ta dauka.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button