Abinda yarinyar sabira Gidan Badamasi tafadi ya matukar girgiza kannywood
Wani bidiyon diyar jaruma Yar Auta kenan Wanda yafito inda mutane Sukai mamakin ganin wannan babbar Budurwar yarinya a matsayin yarinyar cikin sabira Gidan Badamasi.
Duk Wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan wacece Yar Auta kasancewar ta shahara tun lokacin dasukai wani Shirin Hausa tareda Dan Auta inda tafito a matsayin Yar Auta acikin Shirin.
Bayyanar bidiyon yarinyar yasa mutane da dama sunyi mamaki taredayin addu’ar Allah ya Rayata da Imani. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.