Innalillahi kalli Yadda Yan Damfara Suka damfari Adam a zango
Fitaccen jarumin masana’antar kannywood Adam a zango yafito yayi wata magana cikin fushi Kan abinda aka Dade ana yimasa Wanda hakan Yana cimai tuwo a kwarya sosai da sosai.
Jarumi Adam a zango ya koka Kan yadda mutane suke Bude shafin Facebook da sunansa domin su damfari masoyansa Kudade, domin kuwa a halin yanzu an damfari mutane da dama.
Kuma hakan yasa mutane suke tunanin cewar Adam a zango shine yake aikata hakan alhalin Shi Adam a zango baimasan suwanene suke aikata hakan ba. Gadai cikakken videon abinda jarumin yake cewa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.