Kali video yadda aka Gudanar da Shagalin bikin Auren Ali Nuhu da sabuwar Amaryarsa

Ali Nuhu yakasance jigo acikin masana’antar kannywood kasancewar irin yadda yabada gudunmawa tareda kokarin ganin cewar sai masana’antar kannywood tacigaba.

Haka zalika yasamo sunan da ake kiransa dashi na (king of kannywood) sanadiyyar halayyarsa tareda taimakon na Kasa dashi anan wani bidiyon shagalin jarumin aka Gudanar.

Saidai shagalin bikin anyisane domin tallata wani wajen biki, taro, walima, taron siyasa dadai sauransu kamar yadda rahotonni Suka Bayyana, Amman ga yadda shagalin ya kasance.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button