Kalli abinda Saratu Daso tayiwa Hamisu Breaker acikin video

Duk wani makallacin shirin Fina finan Hausa Yasan wacece jaruma Saratu gidado Daso kasancewar shekarun data kwashewa tana fitowa a matsayin uwa acikin Fina finan Hausa.

Haka zalika Hamisu Breaker shima yashafe sama da shekara shida Yana wakoki a masana’antar kannywood Amman wakar datasaka tauraronsa ya hasaka a yanzu itace wakar jarumar Mata Wanda tayi tashe sosai a shekarar 2020.

Wani bidiyon Saratu Daso da mawaki Hamisu Breaker ya matukar birge mutane inda Saratu Daso take tsokanar Hamisu Breaker tareda sauran jarumai acikin video kamar yadda zaku gani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button