Kalli video Yadda aka Gudanar da Shagalin bikin Auren Umar Hashim Da Hajiya Nafisa

Kowa zaiyi mamaki irin yadda Umar Hashim da Hajiya Nafisa basa shiri acikin Shirin izzar so sakamakon halin Umar Hashim ya banbanta Dana hajiya nafisa.

Duk Mai kallon Shirin izzar so Yasan yadda hajiya nafisa batason Umar Hashim Kuma Bata Ƙaunar ganinsa a raye kasancewar yadda halayyarsu batazo daya dashi ba.

Umar Hashim ya kasance mutum ne Mai Gaskiya Dakuma rikon Amana a duk lokacin daya tsinci Kansa awani waje Yana kokarin yaga ya kwatanta gaskiya.

Saidai ita Kuma hajiya nafisa ba Haka takeba domin wata irin matace Wanda takeda Girman Kai daganin cewar tana sama da Kowa, gakuma nuna izza akan mutane.

Wani sabon bidiyon hajiya nafisa da Umar Hashim ya matukar daukar hankalin mutane kasancewar yadda jaruman guda biyu sukai shiga irinta ma’aurata acikin wani babban dakin taro.

Saidai wannan shagalin anyisane domin tallata wannan dakin taron,. Domin mutane masuson yin biki, walima, taron siyasa dadai sauransu zasu iya zuwa wajan.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button