Tabbas abinda ya faru da Rahama Sadau a kasar India ya bawa Kowa mamaki

Fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau ta kafa babban tarihin daba’a taba kafasa ba a masana’antar kannywood domin kuwa itace mace daya tilo data Fara samun damar fitowa awani Shirin India film.

Rahama Sadau ta bayyana cewar mafarkinta yazama gaskiya domin ta Dade tana rokon Allah yacika Mata burinta na samun damar dazata fito acikin Fina finan India wato bangaren (Bollywood).

Wannan babbar nasarace ga Rahama Sadau Haka zalika nasarace ga Arewa domin kuwa koba komai jarumar takafa tarihin da ba’a taba kafasa ba.

Jarumar zata fito acikin wani shiri maisuna “khuda haafiz 2” abokan sana’arta da Yan uwanta sun matukar nuna Farin ciki da wannan babbar Dama data samu kasancewar itace mace daya tilo da wannan abun alfaharin yafara samu.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button