Wallahi Ki koma ga Allah kinemi Miji kiyi Aure Maryam Yahaya cewar Sadiya Haruna

Idan baku manta ba munkawo muku rahotanni akan rashin lafiyar Maryam Yahaya a watannin baya, inda jarumar ta shafe sama da watanni hudu tana jinyar rashin lafiyar.

Bayan tafara samun lafiya Maryam yahaya Tafara wallafa hotunanta tareda wasu videos Nata a shafukanta na sada zumunta tiktok da Instagram, saidai bayan wallafa hotunan nata anga alamun ramar rashin lafiya ajikin jarumar.

Inda wata jaruma maisuna Hajara Aliyu acikin masana’antar kannywood tafito ta shawarci Maryam yahaya data daina wallafa hotunan nata domin hakan zaidinga bawa makiyanta damar sake cutar da ita.

A yau Kuma sadiya haruna tafito itama tayiwa Maryam yahaya irin wannan maganar tareda Bata shawara akan tadaina abubuwan datakeyi da kawayenta kamar yadda zakuji daga bakinta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button