Abinda Adam a zango da lawan Ahmad suka fada sun matukar girgiza kannywood

Kamar yadda Kuka sani Adam a zango da lawan Ahmad Wanda kukafi sani da Umar Hashim acikin Shirin izzar so Mai Farin jini jarumai ne dasuka shafe shekaru acikin masana’antar kannywood.

Duk Wanda Yasan Adam a zango yasansa a bangare guda biyu wato bangaren acting Dakuma bangaren Waka, a wannan Karon Adam a zango da Lawan Ahmad sunzo dawani sabon salo.

Jarumi Adam a zango ya sanar da cewar dukkan masoyansa na fadin najeriya da fadin Jahar Kano suzo ranar 1/01/2022 domin zai gabatar da wasan sallah acikin gidan (zoo) Dake garin Kano.

Haka zalika shima Lawan Ahmad wato Umar Hashim Yana gayyatar masoyansa manya da Yara daga fadin najeriya da Jahar Kano domin su halarci wasan dazai gabatar ranar 2/01/2022 acikin gidan (zoo) Dake garin Kano.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button