Dawowar Sumayya tareda Lukman acikin Shirin Labarina Mai dogon zango

Batar Sumayya yasaka masoyanta wato presidor dakuma lukman acikin wani Wanda idan Dan kallo Bai mantaba sanadiyyar batar Sumayya presidor ya gudo yadawo najeriya daga kasar da aka kaisa domin duba lafiyarsa.

A can baya mutane sun nuna rashin jindadinsu dangane da mutuwar Mahmud acikin Shirin labarina inda suka bayyana ra’ayinsu da cewar baikamata ace Mahmud ya mutu acikin Shirin ba domin hakan zai ragewa Shirin armashi, inda wasu Kuma suke ganin mutuwar Mahmud itace mafita acikin Shirin.

Haka zalika mutane sun Fara nuna rashin Jin dadinsu dangane da yadda haryanzu darakta baidawo da sumayya acikin Shirin labarina ba inda suke bayyana cewar yakamata ace yanzu an kwatota daga hannun masu garkuwa da mutane.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button