Innalillahi Ashe Wannan Dalilin ne yasa Sani Danja da Mansurah isah suka rabu

Tsohuwar jarumar kannywood Kuma Tsohuwar Matar Dani Danja Mansurah isah tafito ta bayyana irin wahalar datasha a gidan mijinta wato sani Musa Danja.

Cikin wani bidiyo da akayi Hira da jarumar Mansurah isah ta bayyana cewar tana matukar Jin Bakin ciki tadinga ganin ana Kiran matan dasukayi aure aka sakesu da suna irin karuwa, kokuma Yan iska kokuma sunki Zaman aure.

Mansurah isah ta Kara Dace bazata bayyana irin halin datashiga ba lokacin Aurenta da sani Musa Danja sabida tana gudun abinda Zata fada karya zama damu agareta kokuma yazama damuwa awajan ya’yan data haifa.

Takara da cewar Amman yanzu duk Zata Fadi labarin Rayuwar Aurenta Amman acikin fina finanta dazata dingayi Dan Haka masoyanta zaku iya dinga bibiyar sababbin Fina finanta domin ganin abubuwan dazasu faru aciki.

Mansurah isah takara da cewar akwai wata jarumar kannywood da Aurenta ya mutu tadawo harkar Fina finan Hausa Amman idan tashiga shafinta na sada zumunta tana Bakin cikin irin yadda mutane suke zaginta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button