Rahama Sadau tayi bayani akan zubar da cikin da ake zarginta dashi

Biyo Bayan yadda labarin zubar da cikin jaruma Rahama Sadau yake yawo a kafofin sada zumunta inda wani bawan Allah da ake Kira da malamin tiktok yayi janhankali ga Rahama Sadau.

Malamin yayi amfani da kalmomi wanda bashida tabbas nacewar yaji ance Rahama Sadau ta taba zubar da ciki Wanda in har hakan gaskiya ne yanemai bawa Rahama Sadau shawara ta tuba Takoma ga Allah

Saidai ayau munkara samun wani rahoto akan maganar data danganci zubda cikin akan gaskiyar lamarin daga tashar AmanaTV kamar yadda zakuji acikin bidiyon dake kasanku.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button