Sabon video jarumar Bilkisu shema ya janyo Mata zagi innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
Wani video Daya daga cikin jarumai Mata na kannywood Bilkisu shema Wanda ake Kira da B shema ya janyo cece kuce a masana’antar kannywood duba da yadda bidiyon yazo da wani irin salon dabai Dace ba.
Masana’antar kannywood a kowani lokaci tana kokari wajan ganin cewar ta Kare mutuncinta duba da yadda akowani lokaci jagororin masana’antar suke bayyana cewar suna gyara tarbiyar alumma ne.
Saidai a wannan bidiyon na jaruma Bilkisu shema ya janyo wasu sunata zagin jarumar tare da bayyana cewar wannan shigar datayi Dakuma rawar datakeyi Basu daceba a matsayinta na musulma.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.