Wani sabon video Rahama Sadau ya janyo cece kuce inda Mal yayi zazzafan martani zuwa gareta

Jarumai sukan zama kamar abun kwaikwayo awajan masoyansu wannan Dalilin yasa duk lokacin dawani Jarumi yayi ba dai dai ba zakaga ansamu wani masoyinsa ya kwaikwayi irin wannan abubuwan.

Fitacciyar jarumar kannywood Rahama Sadau tayi wani Abu Wanda wani malam critics yafito ya bayyana irin bacin ransa ga abinda jarumar tayi sannan abinda ta aikata haramunne a musulunci.

Malamin ya bayyana Rahama Sadau a matsayin Wanda ta Raina addinin musulunci Haka zalika duk lokacin dataga tauraronta yafara dishashewa saita bullo da wata hanyar domin Neman suna kokuma aikata wani Abu dazai janyo cece kuce.

Rahama Sadau tana daya daga cikin jarumai Mata a arewacin najeriya da akafi yawan yin maganarta a shafukan sada zumunta.

Shigar da Rahama Sadau tayi tareda Sanya hula irinta Christmas Wanda kiristoci sukeyi hakan da jarumar tayi ya sabawa koyar addinin musulunci kamar yadda zakuji daga bakin malam critics.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button