Wata sabuwa tsakanin Maryam Yahaya da Aisha Najamu Izzar so

Ga duk Wanda yake bibiyar kafofin sada zumunta na jaruman kannywood Yasan irin kawancen Dake tsakanin Momee Gombe da Maryam Yahaya da Minal Ahmad Dakuma Aisha Najamu Izzar so.

Bayan fara samun lafiyar jaruma Maryam yahaya anata ganin hotunanta tareda kawayen Nata acikin masana’antar kannywood kamarsu Minal Ahmad, Momee Gombe da sauransu.

Saidai tun Bayan wani bidiyon Maryam yahaya da Minal Ahmad Wanda kukafi sani da (Nana izzar so) masoyan jaruman suke tambayar shin Ina akabar Aisha Najamu Izzar so kasancewar yadda Suka shaku da junansu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button