Bayan Mutuwar Naziru Sarkin Waka Wani Sabon Alamari yasake bullowa

Duk wani Mai sauraron wakokin Fina finan Hausa Yasan wanene naziru Sarkin Waka duba da yadda ya shahara wakokinsa suka zagaya ko Ina a duniya Haka zalika anfara ganin fuskar mawakin acikin Shirin labarina Mai dogon zango.

Saidai wani labarin mutuwar naziru sarkin wakar da aka wallafa a shafukan sada zumunta ya tada hankalin mutane Haka zalika Shi Kansa mawakin dayaji wannan labarin hankalinsa ya tashi matuka.

Inda naziru sarkin Waka yayi wani gajeran Rubutu a shafinsa na Instagram tareda bayyana cewar mutuwa tana Kan Kowa Kuma idan lokaci yayi Dole Kowa zai mutu Dan Haka saurin me mutane sukeyi su kwantar da hankalinsu idan lokacinsa yayi zai mutu.

Irin wannan labaran sukan faru da jaruman kannywood inda a kwanakin baya kafin rasuwar Marigayi sani Garba Sk anyita wallafa labarin cewar sani Garba Sk ya rasu alhalin Yana kwance a Gadon asibiti Bai rasuba.

Daga baya Kuma cikin hukuncin ubangiji dayake kwanansa ya kare yanzu gashi baya Duniyar Allah ya karbi ransa. Allah yaji Kansa da Rahama amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button