Innalillahi kalli abinda akayiwa Aisha Najamu Izzar so wayyo Duniya

Duk wani Mai bibiyar shafin tiktok Yasan irin rikicin dake faruwa a kwanannan tsakanin wasu Mata guda biyu Aisha Zaki da suddenly Wanda fadan ya wuce misali ahalin yanzu.

Suddenly taje hargidan su Aisha Zaki inda Aisha zaki ita da kannenta Suka had sukayima suddenly dukan tsiyasa inda har recording video dukan akayi aka saka Kuma a shafin tiktok domin mutane sugani.

Inda kaso mafi yawa a shafin tiktok sun goyi Bayan Aisha Zaki a matsayin itace Mai Gaskiya, inda suke fadin cewar maiyakai suddenly gidansu Aisha Zaki, a cewarsu inda suddenly Bata gidan ba da Babu Wanda zai biyota ya daketa.

Itadai suddenly kawar jarumar kannywood ce wato Aisha Najamu Izzar so Bayan faruwar wannan lamarin Aisha Najamu tayi wani gajeran bidiyo dayake nunawa tana tareda suddenly Haka zalika Kuma duk zagin da mutane suke ma kawartata suddenly saidai yakoma kansu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button