Innalillahi Rigimar Yan Tiktok Hafsat Idris Da Sadiya Haruna Sunshiga ciki

Rahotonni sun bayyana cewar dandalin tiktok yazama wajan fada da cin mutuncin juna tsakanin Yan matan arewacin najeriya, duba da yadda wasu alamura marasa Dadi dasuka faru da daya daga cikin Yan matan tiktok.

A wannan makonne wani Rikici ya faru tsakanin Aisha Zaki Dakuma Suddenly inda hartakai suddenly taje gidansu Aisha Zaki Yan uwan Aisha Zaki Suka hadu sukayima suddenly dukan tsiyasa inda wannan lamarin ya matukar zubar da kima da mutuncin arewacin najeriya a idon sauran kudancin kasar.

Tun faruwar wannan lamarin dai mutane sukaita Allah wadai tareda yimusu addu’ar Allah ubangiji ya shiryasu, inda naziru sarkin Waka ya bayyana cewar yakamata a dakatar da tiktok a najeriya domin Yana matukar lalata tarbiyar alummar musulmi.

Acikin wani bidiyon Kuma sadiya haruna tafito tayi janhankali ga jarumar Shirya Fina finan kannywood Hafsat Idris data shiga rikicin Aisha Zaki da suddenly domin asamu daidaito, sadiya haruna ta bayyana cewar tunda hafsat Idris uwar dakin suddenly ce yakamata ace tayima suddenly magana tabar aikata Abubuwan dabasu daceba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button