Kalli Yadda aka Gudanar Da Shagalin Bikin Momee Gombe da Yakubu Muhammad

Fitaccen jarumi kuma mawaki a kannywood Yakubu Muhammad ya shahara wajan yin wakoki tun shekara ashirin baya dasuka wuce har izuwa yanzu acikin masana’antar kannywood.

Wasu hotunan jarumin tareda jaruma Momee Gombe sun karade kafofin sada zumunta inda akaga Momee Gombe da Yakubu Muhammad da shigar sababbin ma’aurata.

Inda wannan hotuna da bidiyoyi yasa mutane sukaita yimusu addu’ar Allah yabasu Zaman lafiya acikin auren dasukayi tareda samun Kyakkyawar zuri’a.

Saidai a gefe guda wannan shagalin auren anyisane acikin wani shiri maisuna “Gidan Danger” na Kamfanin 2effect wato Kamfanin Yakubu Muhammad da sani Musa Danja, Momee Gombe da Yakubu Muhammad ba auren gaske sukayi ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button