LABARINA SEASON 4 EPISODE 13

Kamar yadda Muka Saba kawo muku cigaban Shirin labarina season 4 duk ranar juma’a da misalin karfe takwas da rabi 8:30pm na dare yauma kamar kullum.

A gefe guda Kuma Yan sanda sun bayyanawa presidor inda Sumayya take, Dan Haka yasha alwashin tafiya domin ceto rayuwar Budurwar tasa batareda jiran Yan sanda ba.

Cikin episode 13 dazamu kalla na daren yau zamuga yadda haduwar presidor da mahaifin sumayya zai kasance shine mahaifin Sumayya zai yadda yabawa presidor auren sumayya duba da irin wulakancin dayai Masa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button