Wata sabuwa Tsakanin Ali Nuhu da Adam a zango Nasan Na Tsole Maka Ido Amman Babu yadda Mutum zaiyi Dani
Fitattun Jaruman Kannywood guda biyo Wanda suka shahara a masana’antar Shirya Fina finan Hausa Adam a zango da sarki Ali Nuhu, Wanda a shekarun baya sunyita samun sabani tsakaninsu.
Inda a shekarun dasuka gabata ma kasancewar yadda fadan yayi tsanani har Jarumi Ali Nuhu yakai Adam a zango kotu domin ayi musu tsakani saidai daga baya manya acikin masana’antar kannywood sunshiga cikin maganar har Allah yasa aka samu dai daito.
Adam a zango yayi wata magana a shafinsa na Instagram inda mutane suke tunanin ko wannan maganar yayitane sabida sarki Ali Nuhu saidai lamarin ba Haka bane domin a halin yanzu Ali Nuhu da Adam a zango sun shiri Babu fada a tsakaninsu.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.