Hafsat Shehu Matar Marigayi Ahmad S Nuhu ta fashe da Kuka yayin Hira da ake Akan mutuwar Ahmad S Nuhu

Duk Wani Wanda ya shafe sama da shekara ashirin Yana kallon Fina finan Hausa Yasan wanene Marigayi Ahmad S Nuhu Haka zalika Yasan wacece Hafsat Shehu wato Matar Marigayi Ahmad S Nuhu acikin masana’antar kannywood.

Ahmad S Nuhu Yana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda baza’a taba mantawa dashi ba acikin masana’antar sabida kyan halinsa da nutsuwa tareda girmama nagaba dashi gakuma ruko da addini domin Kowa ya shaidesa acikin kannywood.

Acikin wata Hira da akayi da hafsat Shehu Matar Marigayin ta fashe da Kuka lokacin da ake tambayar tata akan mutuwar tsohon mijin Nata innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, gadai cikakken bidiyon ku kalla domin Jin jirar.

Ga video

Ku Danna alamar kararrawar dakuke gani agabanku domin kasancewa da shafinmu maisuna Arewajoint akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button