Jarumar kannywood Hannatu Bashir takamu da cutar covid19 a kasar waje

Wani labari Mara Dadi damuke samu yanzu daga cikin masana’antar kannywood cewar wata jaruma maisuna Hannatu Bashir takamu da cutar covid19 a halin yanzu.

Wannan labarin ya matukar tada hankalin jarumar acikin wani bidiyo datake bayani inda take fadin cewar a tunaninta indai Corona Takama mutum zaiji alamar ko ciwon Kai kokuma zazzabi Amman tace lafiyarta kalau kawai wai an gwadata ance Mata tanada Corona.

Yanxu dai Haka jarumar tana tsare inda aka za’a dauketa zuwa wajen da ake killace masu wannan cutar, jarumar takara bayyana cewar yanzu Bayan kwana biyu za’a sake gwadata idan batadashi za’a saketa idan Kuma tanadashi za’aci gaba da ajjiyeta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button