Momee Gombe da Abale sun samu makudan kudade awajan wasan sabuwar shekara a Kasar Niger

Fitattun Jaruman Kannywood momee Gombe da daddy hikima Wanda akafi sani da Abale tareda rakiyar jaruma Tumba Gwaska sun sauka kasar Niger inda Suka gudanar da wasan sabuwar shekara.

Daddy hikima dai yanzu yana daga cikin samari Matasa acikin masana’antar kannywood da tauraronsu yake matukar haskawa sakamon irin yadda yake tafiyar da acting dinsa acikin Fina finai hakan Yana burge mutane.

Cikin wani babban dakin taro a kasae Niger aka Gudanar da Shagalin bikin sabuwar shekara inda manyan mutane da dama sun halarci wannan taro tareda masoya kallon Fina finan Hausa gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button