Rawar Tsaraicin da jaruma Bilkisu shema tayi awajan Shagalin biki yaba matukar girgiza kannywood

Wata rawa da daya daga cikin jaruman kannywood Mata tayi kenan awajan wani shagalin biki inda wannan rawar tajanyo cece kuce matuka a kafofin sada zumunta.

Ga duk Mai zuwa wajajen biki Yasan irin rawar da Mata sukeyi awajan Shagalin biki, saidai wani lokacin matan sukanyi rawar dabai daceba domin kuwa wajene Wanda ya hada maza da Mata Kuma haka zalika ana samun Wanda sukeyin video recording na duk abubuwan dasuke Faruwa.

Shiyasa akowani lokaci ake Jan hankulan jarumai maza da Mata da sudinga kula da duk wani Abu dasuke aikatawa domin su idon alumma ne akwai mutanen dasuke kwaikwayon irin Rayuwarsu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button