Wani video jaruma Umma Shehu tana tallan maganin Mata ya bawa mutane mamaki
Fitacciyar jarumar kannywood Umma Shehu Wanda ake Kira da Zuly acikin Shirin Gidan Badamasi Mai dogon zango da ake nunawa a tashar arewa24 tafara Saida maganin Mata.
Wani video Daya daga cikin jaruman kannywood tana tallan maganin Mata ya matukar bawa mutane mamaki domin Basu taba ganin jaruma Umma Shehu tafito tayi hakanba.
Umma Shehu dai masoyanta sunyi mamaki ganin yadda ta zabi kasuwancin Saida maganin Mata Akan irin kasuwancin da sauran abokan sana’arta sukeyi kamarsu Hadiza Gabon, Aysher Tsamiya da sauransu wato Saida shaddodi da atamfa Dakuma takallama da dogayen riguna. Gadai cikakken videon domin kuji kala kalan maganin da jarumar ke saidawa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.