A karon farko jaruma Hadiza Gabon ta bayyana Video Mahaifinta

Fitacciyar jarumar kannywood Wanda ta Dade acikin masana’antar Fina finan Hausa ta bayyana wasu hotunan Mahaifinta a karan farko.

Kamar yadda Kuka sani wasu jaruman kannywood Basu fiye nuna hotunan iyayensu a kafofin sada zumunta kusa kaso mafi rinjaye basa bayyana hotunan mahaifan nasu.

Kowa yasani acikin wata hira da akayi da jaruma Hadiza Gabon ta bayyana cewar Mahaifinta Dan asalin Gabon ne Amman mahaifiyarta Yar asalin Jahar Adamawa ce.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin Samun labarai cikin sauki akoda yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button